iqna

IQNA

masu ziyarar arbaeen
Bagadaza (IQNA) Ma'aikatar Sufuri ta kasar Iraki ta sanar da tashin jirgin kasa na farko daga Basra zuwa Karbala domin jigilar masu ziyarar Arbaeen.
Lambar Labari: 3489699    Ranar Watsawa : 2023/08/24

Cibiyar Hubbaren Abbasi ta sanar da cewa;
Tehran (IQNA) Majalisar kula da harkokin kur'ani mai tsarki ta Cibiyar Hubbaren Abbasi  ta sanar da halartar mahajjata maza da mata 1750 daga kasashe daban-daban 16 don rubuta kur'ani mai tsarki da masu ziyarar  Arbaeen suka rubuta a Karbala.
Lambar Labari: 3488128    Ranar Watsawa : 2022/11/05

NAJAF (IQNA) - Birnin Najaf, tare da dimbin sauran garuruwan kasar Iraki, ana shirin karbar masu ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3487796    Ranar Watsawa : 2022/09/03

Tehran (IQNA) Shugaban hedkwatar cibiyar Arbaeen Husaini (AS) ya sanar da cewa, an mika wa dakarun kare juyin juya halin Musulunci alhakin gudanar da aikin ziyarar Arbaeen daga waje nda ya ce: Ana sa ran masu ziyara 400,000 daga Iran za su shiga kasar Iraki a wannan shekara.
Lambar Labari: 3487496    Ranar Watsawa : 2022/07/02